Hausa Songs
[MUSIC] Muhammad Meleri – Sarauniya

Muhammad Meleri – Sarauniya
Muhammd Meleri Ya kara saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ”Sarauniya ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nishaɗi.
Muhammad Meleri – Sarauniya Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” Muhammad Meleri – Sarauniya Mp3 Download” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Click Here To Joint Our WhatsApp Group 👇
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa.