Hausa Hip-Hop
[MUSIC] Prince Mubeey – Manyan Mata

Prince Mubeey – Manyan Mata
Prince Mubeey Ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Manyan Mata” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta Manya Manyan Mata.
Prince Mubeey – Manyan Mata Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” Prince Mubeey – Manyan Mata Mp3 Download” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Click Here To Joint Our WhatsApp Group 👇
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa.