Hausa Hip-Hop
[MUSIC] Bash Neh Pha – Kano

Bash Neh Pha – Kano
Bash Neh Pha Yakara saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ”Kano ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce da yayi ma kanawan dabo.
Bash Neh Pha – Kano Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”Bash Neh Pha – Kano Mp3 Download ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Click Here To Joint Our WhatsApp Group 
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma dan samun jindadin rayuwa.