Hausa Videos
[ VIDEO] Moussa Yaro- Bazata ft Momee Gombe 2023

Moussa Yaro Da Momee Gombe Sun saki Bidiyon wata sabuwar waƙar su mai suna ” *Bazata” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nisha ɗi.
ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.
CLICK HERE TO JOIN OUR WHATSAPP GROUP👇
