Hausa Videos
[ VIDEO] Auta Waziri – Mene So ft Minal Ahmad 2023

Auta Waziri Ya saki Bidiyon wata sabuwar waƙar sa mai suna ” *Mene So” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nisha ɗi.
ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.