Album Ep
ALBUM- Abdul D One – Kece Tawa ( Official Album ) 2021
Abdul D One ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Kece Tawa Ep..” a wannan shekara da muke ciki ta 2021. Kowa yasani dama Abdul D One mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.
Wannan album yana dauke da wakoki har guda 16 wanda sune kamar haka.
TRACK LIST
- Baya Ba Zani
- Ina Yawan Kunci
- Inata Kuka
- Kece Tafari
- Kece Tawa
- Kisani a Zuci
- Mai Baki
- Majnun
- Na Dade a Soyayya
- Narike Gaskiya So
- Ni Imar Allah 1
- Ni Imar Allah 2
- Ni Imar Allah 3
- Rikicin Aure
- Yar Makaranta 2
- Hali Daya
Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Kece Tawa Ep..” wanda Abdul D One ya saki a wannan shekara ta 2021.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.