Album Ep
ALBUM- Abdul D One – Nabeela ( Official Album ) 2021
Abdul D One ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Nabeela ep..” a wannan shekara da muke ciki ta 2021. Kowa yasani dama Abdul D One mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.
Wannan album yana dauke da wakoki har guda 15 wanda sune kamar haka.
TRACK LIST
- Ina Sonki
- Makota
- Kewa
- Kairat
- Bayan Dogon Nazari
- Littafi
- Masoyin Gaskiya
- Boyayyen Sirri
- Girma
- Ta Toshe
- Game Gidan Biki
- Goma Ta Wuya
- Rai Bakon Duniya
- Daga Dinner
- Bayanai
Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Nabeela ep..” wanda Abdul D One ya saki a wannan shekara ta 2021.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.