Magunguna

Banbanci 5 Tsakanin Jima’i Da Cin Gindi Da Duk Mai Aure Ya kamata Ya Sani Dan Kiyaye matsala!

GA CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇

Yadda Zaku Magance Matsalar Rashin Sha’awa Ga ‘Ya Mace Domin Gamsar Da Mai Gida Yayin Jima’i

kara wani zaki ga cikin ki ya saki kinyi bayan gida wannan shine alamar yayi miki aiki.

Ana Amfani da Kanimfari wajen maganin infection idan kika saka ruwa tafasashe a flast sai ki zuba shi aciki da ganyen magarya kirufe sai yayi kamar sa’a daya (1 hour) zaki yini kina yin tsarki dashi har zuwa dare.

Zaki iya daka garin kanimfari ki hadashi da totuwar raken dakika sha yabushe sai ki sami farin muski (miskul dahra) ki cakuda shi sosai da garin da totuwar raken da kuma muskin idan ya bushe sai ki ringa turaren tsugunawa dashi wannan kada ki barshi.

Muhimman Hanyoyin da ya kamata a bi don Karfafa Lafiya lokacin Sanyi.

Dazaran karshen shekara ya nufato, Sai a shiga yanayi na sanyi.

Hakan na iya zama kalubale ga lafiyar mutum ta hanya mafi saukin kamuwa da mura, tari, bushewan labba, da sauransu.

A kula da wadan nan shawarwari

1. A yawaita shan ruwa sosai

2. A yawaita wanke idanu akai akai domin gujewa kamuwa da ciwon ido.

3. A yawaita amfani da abin rufe fuska da hanci (Facemask).

4. A takaita zirga-zirga a waje sai dai wanda ya zama dole, mai mahimmanci.

5. A yawaita sa kaya masu dan kauri, ko rigunan sanyi domin sanya dumi a jiki.

6. A yawaita rufe tagogi da kofofin domin takaita shigowar kura daki.

7. A yawaita shafa mai a jiki domin dandashe fata kar ta bushe.

8. A yawaita shafa mai a labba domin kare su daga farfashewa ko tsagewa.

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan bayanin game da wannan maganin zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button