Hausa Songs
AUDIO: Taneem Sanity – Soyayya Ce Ft Shamsiyya

Taneem Sanity Ft Shamsiyya sun saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ”Soyayya Ce ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, kuma waƙa ce ta soyayya dake ratsa Zuciya.
Taneem Sanity – Soyayya Ce Ft Shamsiyya Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” DOWNLOAD MP3 ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.