Hausa Videos
VIDEO : CHIZA DANI – Abdul D One Ft Ali Nuhu and Radeeya Jibril (Official Video)

Ali Nuhu Ya saki Bidiyon wata sabuwar waƙa mai suna ” CHIZADANI ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nisha ɗi.
Wannan waƙa ta ”CHIDAZANI” waƙa ce da mawaki Abdul D One yarereta Ali Nuhu Da Radeeya Jibril suka hau.
ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.