Hausa Videos
VIDEO: Auta Mg Boy – Daso Samu Ne ( Official Video) 2023

Auta Mg Boy Ya saki Bidiyon wata sabuwar waƙar su mai suna ” Daso Samu Ne ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nisha ɗi.
ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.