Labarai

Rarara Ya Tabo Dino Malayo Duk Da Jan Kunnan Da Yayi Masa Baijiba.

Duk da cewa a kwanakin baya dino malayo yayiwa mawaki rarara zazzafan warning tare dark cewa duk randa yayi waka yaci mutuncinsa sai ya batar dashi.

Amma duk da hakan rara yayi wata waka wadda ake tunanin da dino malayon yake duk da bai ambaci suna ba.

MAGUN GUNA

Yar Uwa Ga Hadin Da Zakiyi Domin Magance Matsala Bushewar Gaba Da Daukewar Sha’awa.

gamai samun daukewar ni’ima da rashin sanin dadin aure ko rashin nishadi to amarya ko uwar gida ga yanda zaki magance wadannan matsaloli cikin sauki.

aya

zuma

dabino

garin sallaja

sai ki markadesu ki tacesu sai ki rinka diba kadan-kadan kina hadawa da zuma da garin habba kadan kina sha safe da yamma.

WADDA BATAYI AURE BA KADA TAYI

mijinki zai ji kin canza sosai.

RASHIN SHA’AWA

akwai matanda basayin sha’awa ko basa jin dadin saduwa ko ni’imarsu ta dauke, to yanda za’a magance wannan matsala shine sai kisamu.

zangarniyar zogale,da ya’yanta gadaya

karanfani

citta

masoro

kinba

sai ki dakesu guri daya su zama gari,saiki rinka shan wannan hadi a shayi safe da yamma,ki gwada ki gani, yana kara dadin da mai gida zai gamsu sannan kuma zaki rinka cin dabino(ajuwa) mai kyau tare da kwakwa zaki sha mamaki.

Allah Yasa Mu Dace.

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan kun karanata wannan bayanin zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu