Kannywood Series
Izzar So Sabon Salo Episodes 117 Original
IZZAR SO SABON SALO EPISODE 117 shahararren shirin nan naku mai suna IZZAR SO wanda Ake saki Duk ranar lahadi.
Kamar yada ku ka sani cewa ana sakin Izzar So Series a duk ranar lahadi da misalin karfe 8:00pm na dare a YouTube channel mai suna Bakori Tv.
Kamar yanda muka shaida muku yanzu haka zaku iya kallon IZZAR SO SABON SALO EPISODE 117 a YouTube channel mai suna BAKORI TV Dake YouTube.πππ
Ku cigaba da bibiyar wannan shafi namu Mai Albarka na MANUNIYA.COM don samun sababbin fina finai da waΖokin Hausa da Naija.