Hausa Videos
VIDEO : Auta Mg Boy – Ki Bani Soyayya (Official Video)

Shahararren mawaƙin nan na soyayya ” Auta Mg Boy ” wanda yayi fice a Iya waƙar soyayya ya sake sakin sabuwar waƙa mai suna *Ki Bani Soyayya.
Auta Mg Boy ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ”Ki Bani Soyayya ” wannan waƙa tayi daɗi sosai.
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.👇👇👇
Kasance da MANUNIYA.COM don samun sababbin waƙoki Hausa da Naija da zarar an sake su.