Hausa VideosLabarai
LIVE: Ramadan Tafsir Tare Da Dr. Isah Ali Ibrahim Pantami 2023/1444AH Day 1

LIVE: Ramadan Tafsir Tare Da Dr. Isah Ali Ibrahim Pantami 2023/1444AH.
Masha Allah kamar yadda duk shekara ake gabatar da Tafsir na karatun Alqur’ani mai girma tare da Dr. Isah Ali Ibrahim Pantami Wannan shekarar ma haka.
Wannan shekarar ta 2023/1444AH an Gabatar da karatun Tafsir na Alqur’ani mai girma inda ake gabatarwa yanzu a Abuja.
GA CIKAKKEN BIDIYON A NAN πππ
