Hausa Songs
AUDIO: Ali Jita – Abba Gida Gida Ft Ado Gwanja

Ali Jita Ft Ado Gwanja sun saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Abba Gida Gida” wannan waƙa tayi daɗi sosai Kuma wakace ta Siyasa Mai bada Nishadi.
Ali Jita – Abba Gida Gida Ft Ado Gwanja Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” DOWNLOAD MP3 ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.