Hausa Videos
Kawu Dan Sarki – Barde ft Momee Gombe ( Official Video) 2023

MOMEE GOMBE Da KAWU DAN SARKI sun saki Bidiyon wata sabuwar waƙa mai suna ” Barde ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nisha ɗi.
ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.