Album Ep

GIDAN SARAUTA- Ep (Full Album) 2023

GIDAN SARAUTA- Ep (Full Album) 2023

Gidan Sarauta Ep” na wannan shekara da muke ciki ta 2023, Wannnan Album din hadakar mawaka ne da suka hada da, Umar M Shareef, Nura M Inuwa, Abdul D One, Ado Gwanja da Sadi Sidi Sharifai.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 6 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

  1. Umar M Shareef Gidan Sarauta
  2. Umar M Shareef Ft. Abdul D One Gidan Sarauta Two
  3. Umar M Shareef Soyayya Karbabba
  4. Ado Gwanja Sauti
  5. Nura M Inuwa Happy Birthday Prince Bello
  6. Sadi Sidi Sharifai Zuciya Da Numfashi

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Gidan Sarauta Ep” wanda aka saki a wannan shekara ta 2023.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu