Kannywood Series

Ga Kashim Ga Tinubu – Ado Gwanja, Umar M Shareef, Dan Musa, Kawu Dan Sarki ( Music Video)

Related Articles

Shahararren mawaƙin nan na siyasa ” Dauda Kahutu Rarara ” wanda yayi fice a Iya waƙar siyasa ya sake sakin sabuwar waƙa mai suna *Ga Kashim Ga Tinubu.

Dauda Kahutu Rarara ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Ga Kashim Ga Tinubu” wannan waƙa tayi daɗi sosai.

Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.

Kasance da MANUNIYA.COM don samun sababbin waƙoki Hausa da Naija da zarar an sake su.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button