Uncategorized
Bamuje Gidan Halima Atete, Dan Mu Kashe Mata Aure Ba, G Fresh Yace Ba Kamashi Hisba Tayiba

Bayan ganin video jarumar kannywood maza da matan su a gidan Jaruma haleema atete cece kuce yayta yawo a kafafan sada zumunta.
Kalli cikakken video a kasa 👇👇👇👇👇👇
Kuma jaruman sun bayyana cewa ba wai sun dauki kafa sunje gidan haleema atete bane Illa aiki daya kaisu garin da take.