Uncategorized
DAN JARIDA SEASON 1 EPISODE 8

DAN JARIDA SEASON 1 EPISODE 8
Shahararren kamfanin nan daya saba kawo muku sabbin fina-finan hausa Maishadda Global Resources shima yafara nashi Series ɗin.
Kamar yanda muke shaida muku shirin Dan Jarida zai rinaga zuwa duk ranar Lahadi da misalin karfe 8:30pm na dare.
Yanzu haka zaku iya kallo cikakken shirin DAN JARIDA SEASON 1 EPISODE 8 a YouTube channel mai suna Maishadda Global Resources, Ga cikakken Bidiyon a nan ƙasa.
GA BIDIYON A NAN ƘASA 👇
Ku cigaba da bibiyar wannan shafi namu Mai Albarka na MANUNIYA.COM don samun sababbin fina finai da waƙokin Hausa da Naija.