Labarai

Dalilin Da Yasa Hamisu Breaker Suka Rabu Da Rakiya Musa

Yanzu yanzu wata magana ta bayyana Hamisu breaker yayi dogon jawabi akan abun da yake faruwa a shafukan labare.

Kuma hamisu breaker ya bayyana gaskiyar AL amarin tsakanin sa da Jaruma rakiya Musa amma sai dai abun da ya bayyana yayi matukar bawa mutane mamaki.

A shafin jarumin na sada zumunta yayi wallafa kamar haka, assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci naji wasu maganganu da suke ta yawo akai na inaso na fada muku cewa babu wata soyayya tsakanina da Rakiya Musa illa mutunci dake tsakanin mu.

Magunguna.

Ga yadda zakuyi hadin maganin da zai kara muku girman azzakari tsawo da kuma kauri.

Yadda zaka magance matsalar inzali da wure shine ta hanyar amfani da maganin gargajiya na asali wanda babu wani chemicals ko kuma sinadarin da zai zama mai illa ga ga lafiyar dan Adam a cikin sa, domin samun ingantaccen kuzari marar yankewa, ma’ana na har abada.

Wannan hanya zata maganc

e maka matsalar raunin gana saurin inzali dàttin mara.

– Citta mai kogo
– Namijin goro
– Tafarnuwa
– Kanumfari

Yadda za’a hada shine ; idan aka samo namijin goron sai a barshi ya bushe, sannan a samu yayan citta mai kogo, sai a samu tafarnuwa da kanumfari a hada su wuri guda a daka su sosai suyi laushi.


Bayan an kammala wannan hadin sai ana zubawa a cikin zuma ana shan chokali 1, sau biyu a rana.


Za’a kuma iya sha a cikin nono ko madara ta ruwa chokali 1, shima sau biyu a rana.

Ana amfani da wannan hadin har tsawon sati 2, amma kafin a fara ganin aikin sa, sai anyi tsawon kwana 3 zuwa Kwana 5 ana sha, domin yana bin jiki ne.

YAnar Mahaifa wato ( FIBRO ) matar da take fama da cutar mahaifa wato fibro zata iya samun garin hulba da garin khustul hindi, da garin habba, ta sanya su cikin madara ko nono tana sha sau uku a wuni insha Allah.

KAIKAYIN GABA ( INFECTION ) matan da take fama da cutar infectoin na mahaifa, tana iya samun waken suya, aya, albasa,tafarnuwa,hulba,khutul hindi, ta tafassa su taba sha, sau uku a wuni insha Allah kuma zata dinga tafasa su taba sha, sau uku a wuni,

ko ta dinga tafasa hulba da tafarnuwa da albasa tana shiga ciki.

ko ta samu albasa, tafarnuwa, hulba, ta tafasa su, ya zama ruwan shan ta, bisa matsala na kurajen mahaifa amma banda mai ciki na sha.

CIWON MARA LOKACIN AL’ADA DA KUMA ZAFIN FITAR FITSARI GA NAMIJI KO MACE.

asami harmal a dakashi a hada da khaltit da yansun sai a rinka dafawa kamar shayi ana sha da zuma kullum cokali 1+1+1 sau uku a rana kenan.

CIWON ZUCIYA: idan mutum yana fama da ciwon zuciya ya samu karamin cokali na garin habbatussauda a hadashi da zuma a zuba a cikin ruwan zafi ko shayi sai a sha kullum safe da yamma.

KUMBURIN HANTA: idan mutum yana fama da kumburin hanta, za’a samu garin habba karamin cokali a hadashi da garin kurna babba cokali biyu sai a hadasu kullum sau uku amma ya zama maganin cokali uku uku sau uku a wuni.

TYPOID asamu garin hulba da ganyen magarya da garin habba da tsamiya sala daya da zuma cokali uku a rika tafasawa ana sha.

ULSER ana amfani da garin hulba da garin habba da zuma a gauraya su waje daya a dinga sha safe kafin a karya, sai bayan awa daya aci abinci haka da rana haka da dare.

ko a sami hulba a dinga sha da zuma za’a samu lafiya.

MATSALOLIN MAZA

RAUNIN AL’AURA:
Namiji da yake fama da raunin al’aura ba’a cewa ya sha magani kaza, sai anyi masa bincike guda uku,

  1. A duba a gani baya da ciwon sugar?
    saboda cutar sugar tana sabbabar da raunin al’aura.
    in yana da ciwon sugar a kwai maganin da zaiyi amfani da shi.
  2. Sannan sai a duba yana da basir?
    In yana da shi akwai hanyoyin da ake bi a magance shi.
  3. A duba a gani baya da gajiya da talauci, ko yawan aiki ko damuwa, domin shima yana kawo raunin al’aura saboda hankalinsa bai natsu ba balle yayi sha’awa.

KA DAURE KAYI WADANNAN MAGANIN MAIGIDA

Ciwon sugar :

Man hulba da zaitu ( jonifer oil ), habba yar’algeriya, zaitu lauz, sai a hada su waje daya kafin ka kwanta da dare da awa daya, za’a samu madara musamman na luna, sai a dumama su tare da zuma a gauraya shi ana sha da safe kafin a karya, za’a dace Insha Allah.

Idan kuma babu ciwon sugar yana son ya samu kusancin matansa, sai ya samo hulba tare da matan zasu sha tare kafin su kwanta da awa daya, wannan yana taimakawa sosai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu