Hausa Songs
MUSIC: Rarara – Jagaba Sai Kashiga Villa
Shahararren mawaƙin nan na siyasa ” Dauda Kahutu Rarara ” wanda yayi fice a Iya waƙar siyasa ya sake sakin sabuwar waƙa mai suna Jagaba Sai Kashiga Villa.
Dauda Kahutu Rarara Ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ”Jagaba Sai Kashiga Villa ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce da aka yiwa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu
Rarara – Jagaba Sai Kashiga Villa Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna “DOWNLOAD MP3 ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da MANUNIYA don samun sababbin waƙoki Hausa da Naija da zarar an sake su.