Jerin jaruman kannywood da suka yi soyayya a sakanin su, amma basu samu damar yin aure ba.

LAWAN AHMAD da FATI MUHAMMED A wata tattaunawa da gidan labarai na bbc hausa da suka yi da jarumi lawan ahmad a shirin su mai suna daga bakin mai ita, a wata tambaya da aka masa na cewa ya taba soyayya da wata jarumar kannywood sai ya bayyana cewa yayi soyayya da jaruma fati muhammed … Continue reading Jerin jaruman kannywood da suka yi soyayya a sakanin su, amma basu samu damar yin aure ba.