Kannywood Series
AKWAI KURA SEASON 1 EPISODE 2

AKWAI KURA SEASON 1 EPISODE 2 Shahararren shirin Akwai Kura mai dogon zango wanda kamfanin FKD PRODUCTION Suke Shiryawa a Jogorancin Sarkin Masana’antar Kannywood Ali Nuhu.
Kamar yanda aka saba duk sati yau ma an saki AKWAI KURA Series yanzu haka zaku iya Kallon Cikakken bidiyon a YouTube channel mai suna Ali Nuhu YouTube channel.
ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇
Ku cigaba da ziyarar wannan shafin namu mai albarka Na MANUNIYA.COM don samun sababbin Series.