Kannywood Series
A DUNIYA KASHI NA 81

A DUNIYA KASHI NA 81 shahararren shirin nan naku mai suna A Duniya wanda Ake saki ranar Laraba.
A DUNIYA KASHI NA 81
Kamar yada ku ka sani cewa ana sakin A Duniya Series duk ranar Laraba da misalin karfe 8:00pm na dare a YouTube channel mai suna Zinariya Tv.
Kamar yanda muka shaida muku yanzu haka zaku iya kallon A Duniya a YouTube channel mai suna Zinariya Tv Dake YouTube.πππ
Ku cigaba da bibiyar wannan shafi namu Mai Albarka na Manuniya.com don samun sababbin fina finai da waΖokin Hausa da Naija.