Album Ep

ALBUM- Hamisu Breaker – Alkhari ( official Album ) 2022

Hamisu Breaker ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Alkhari ep..” a wannan shekara da muke ciki ta 2022. Kowa yasani dama Hamisu Breaker mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 15 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

  1. Manyan Mata
  2. Assalamu Alaiku
  3. Habibty
  4. Soyayya
  5. Kibani Dama
  6. Na Fara Soyayya
  7. Muradin Zuciya
  8. Gimbiya
  9. So gaskiya ne
  10. Sirrina
  11. Kada ki Bari
  12. Dani dake
  13. Sarauniya ta boye
  14. Jinin Jikina
  15. Dan dako

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Alkhari ep..” wanda Hamisu Breaker ya saki a wannan shekara ta 2022.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu