Kannywood Series
LOKACI SEASON 2 EPISODE 15

LOKACI SEASON 2 EPISODE 15 shahararren shirin nan naku mai suna LOKACI wanda Ake saki Duk ranar Litinin.
Kamar yada ku ka sani cewa ana sakin Lokaci Series a duk ranar litinin da misalin karfe 8:00pm na dare a YouTube channel mai suna Tijjani Asase .
Kamar yanda muka shaida muku yanzu haka zaku iya kallon LOKACI SEASON 2 EPISODE 15 a YouTube channel mai suna TIJJANI ASASE Dake YouTube.πππ
Ku cigaba da bibiyar wannan shafi namu na Manuniya.com Mai Albarka don samun sababbin fina finai da waΖokin Hausa da Naija.