Hausa Songs
Aliyu Haidar – Ya Nana

Shahararren mai Yabon Annabi Muhammad Rasulilahi (S.A.W) ” Aliyu Haidar ” ya sake sakin sabuwar waƙar Yabo mai suna ”Ya Nana “
Aliyu Haidar ya saki wata sabuwar waƙar Yabo mai suna ”Ya Nana ” wannan waƙar Yabo tayi daɗi sosai.
Aliyu Haidar – Ya Nana Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”Aliyu Haidar – Ya Nana Mp3 Download ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da MANUNIYA.COM don samun sababbin waƙoki Hausa da Naija da zarar an sake su.