Hausa Songs

[MUSIC] : Abdallah Amdaz – Happy Birthday Fatima

Abdallah Amdaz – Happy Birthday Fatima

Abdallah Amdaz ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ”Happy Birthday Fatima ” wannan waƙa tayi matukar dadi sosai, Kuma waƙar ce ta taya fatima murnar Kara shekara.

Abdallah Amdaz – Happy Birthday Fatima Mp3 Download

Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”Abdallah Amdaz – Happy Birthday Fatima Mp3 Download ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.

Idan har kaji dadin wannan waka kana da damar da zaka iya turawa Friends dinka dama wasu naka domin suma su nishadanta da ita.

Click Here to Join out WhatsApp group 👇

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin wakokin hausa dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu