Labarai

Rahama Sadau Ta Samu Lambar Girma Daga Kamfanin Fina-finan Kudu…

Rahama Sadau Ta Samu Lambar Girma Daga Kamfanin Fina-finan Kudu…

Fitacciyar Jarumar Film Din Hausa Da Turanchi Wanda Akafi Sani Da Rahama Sadau, Ta Samu Lambar Girma Daga Kamfanin Fina-finan Kudanchin Nigeria.

Ayau ne Jarumar Ta Wallafa Wasu Hotuna A Shafinta Na Instagram Yadda Acikin Hotunan Muka Ga Sakon Lambar Girma Daga Kamfanin Fina-finan Kudanchin Nigeria.

Ga Kadan Daga Cikin Wasikar Da Suka Aikowa Jarumar Na Tayata Murna Da Kasancewa Jarumar Data Daga Musu Wata Daraja A Duniya.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku Na Taya Rahama Sadau Murna Akan Samun Babban Matsayi Datayi A Kamfanin Fina-finan Kudanchin Nigeria, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da Manuniya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu