Hausa Hip-Hop
B.O.C Madaki – Odogwu Ft Lio Steve
B.O.C Madaki Ft Lio Steve sun saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Odogwu” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce dake bada nisha ɗi.
B.O.C Madaki – Odogwu Ft Lio Steve Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” B.O.C Madaki – Odogwu Ft Lio Steve Mp3 Download” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.