Hausa Videos
VIDEO; Momee Gombe- Nayi Mafarki ft Ali Nuhu

MOMEE GOMBE Ta saki Bidiyon wata sabuwar waƙa mai suna ” NAYI MAFARKI ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nisha ɗi.
Wannan waƙa ta ” NAYI MAFARKI ” waƙa ce da a kayi ta a cikin Fim din, wanda Ali Nuhu da Momee Gombe suka hau.
ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.