Hausa Videos
Kawu Dan Sarki – In Gallo ( Official Video) 2022

Kawu Dan Sarki Ya saki Bidiyon wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Ina Gallo ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nisha ɗi.
ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.