Hausa Videos
Auta Mg Boy – Inda Rabbana (Official Video)

Auta Mg Boy Ya saki Bidiyon wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Inda Rabbana ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nisha ɗi.
ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.