Hausa Songs
Abdul D One – Kasaitacce Annabi

Abdul D One Ya saki wata sabuwar waƙar Yabo mai suna ” Kasaitacce Annabi ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ta yabon Annabi Muhd Rasulilahi (S.A.W).
Abdul D One – Kasaitacce Annabi Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”Abdul D One – Kasaitacce Annabi Mp3 Download ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.