Hausa Songs
Abdallah Amdaz – Autar Mata

Abdullahi Amdaz Ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Autar Mata” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nisha ɗi.
Abdallah Amdaz – Autar Mata Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” Abdallah Amdaz – Autar Mata Mp3 Download” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.