Hausa Hip-Hop
S.James – Adade Anayi Ft Londonboy Killer

S. James da LondonBoy Killer Sun saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” A Daɗe Anayi ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce dake magana akan rayuwa.
S.James – Adade Anayi Ft Londonboy Killer Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”S.James – Adade Anayi Ft Londonboy Killer Mp3 Download ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.