Kannywood Series
LOKACI SEASON 1 EPISODE 12
LOKACI SEASON 1 EPISODE 12 shahararren shirin nan naku mai suna LOKACI wanda Ake saki Duk ranar Litinin.
Kamar yanda ku ka sani cewa ana sakin Lokaci Series a duk ranar litinin da misalin karfe 8:00pm na dare a YouTube channel mai suna Tijjani Asase .
Kamar yanda muka shaida muku yanzu haka zaku iya kallon LOKACI SEASON 1 EPISODE 12 a YouTube channel mai suna TIJJANI ASASE Dake YouTube.
ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ฦASA ๐๐
Ku cigaba da bibiyar wannan shafi namu Mai Albarka na Manuniya.com don samun sababbin fina finai da waฦokin Hausa da Naija.