Magunguna

Yadda Zaa Mangance Ciwon Koda

Ciwon koda wata cuta ce da kanzowa dan adam bisa wasu dalilai. Kamar su

• Shan Maganin bature batare da wani dalili ba.

• Shan magungunan hausa ba bisa ka ida ba.

Ga wasu almomin kamuwa da cutar koda kamar su;

• Yawanjin ciwon jijiyoyi.

• Fitar jini sosai lokacin fitsari.

• Ciwon gefen ciki.

• Fitar da kumfa mai yawa yayin fitsari.

• Tashin zuciya gami da gumi

To insha Allahu da kuma yaddar Allah idan zakuyi amfani da wannan magani to zaku samu saukin wannan cuta.

ABIN BUKATA

• Karo Na Farar Kaya.

• Kofi.

YADDA ZAKU HADA.

Da farko zaku samu karon farar kaya mai kyau saiku dakeshi sosai, bayan kun daka saiku tankade shi sosai idan ya tankadu saiku samu kofin ku mai kyau saiku debi wannan karon cokali biyu (2) ku zuba a ciki saiku kawo ruwa mai kyau saiku zuba ku juyashi sosai saiku barshi zuwa minti biyu ko uku.

Bayan yayi wadancent mintoci saiku shanye ruwan baki daya haka zakuyi a kullum sau biyu wato safe da kuma yamma.

Za’ayi haka har na tsowon sati biyu ko uku insha Allahu za’a rabu da cutar cikin yardar ubangiji. allah yabada sa’a kuma kayi kokarin turawa yan uwa don suma su amfana. Allah yabaka ladan aikawa kaima.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button