Hausa Hip-Hop
Madox TBb – Sai Monday Ft Mr 442

Madox TBB Ft Mr 442 sun saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Sai Monday” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce da yayi ta akan rayuwa.
Madox TBb – Sai Monday Ft Mr 442 Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”Madox TBb – Sai Monday Ft Mr 442 Mp3 Download ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.