Kannywood Series
IZZARSO EPISODE 95
IZZAR SO EPISODE 9 shahararren shirin nan naku mai suna IZZAR SO wanda Ake saki Duk ranar lahadi.
Kamar yada ku ka sani cewa ana sakin Izzar So Series a duk ranar lahadi da misalin karfe 8:00pm na dare a YouTube channel mai suna Bakori Tv .
Kamar yanda muka shaida muku yanzu haka zaku iya kallon IZZAR SO EPISODE 95 a YouTube channel mai suna BAKORI TV Dake YouTube.
πππ
Ku cigaba da bibiyar wannan shafi namu Mai Albarka na MANUNIYA.COM don samun sababbin fina finai da waΖokin Hausa da Naija.