Hausa Songs
Isah ayagi – Ba Rago A So

Isah Ayagi ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Ba Rago A So” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce da yayi wa first lady Aisha Buhari .
Isah ayagi – Ba Rago A So Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”Isah ayagi – Ba Rago A So Mp3 Download ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.