Hausa Songs
Lilin Baba – Voom

Lilin Baba ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “ Voom” itama wannan wakar tana ɗaya daga cikin sabon album ɗinsa mai suna “ SOUND FROM THE NORTH ” na wannan shekara ta 2022.
Lilin Baba – Voom Mp3 Download
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna ” Lilin Baba – Voom Mp3 Download” domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta
.
Idan har kaji dadin wannan waka kana da damar da zaka iya turawa Friends dinka dama wasu naka domin suma su nishadanta da ita.
Kasance da *Manuniya.com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa. Saboda jin dadinku shine namu.