Biography / Tarihi

Cikakken Tarihin Nura M Inuwa

Nura Musa Inuwa, Ana kiran shi da Nura ko kuma M inuwa, An haife shi ne 18 ga watan satumba shekara ta alif 1989, a cikin garin Kano, a cikin garin Gwammaja a karamar hukumar Dala. ya kasance mawakin hausa, mai rubuta wake, kuma furodusan fim a masana’antar Kannywood.

Rayuwa Nura M Inuwa

  • Haihuwa Dala, Nigeria, 18 Satumba 1989 (33 shekaru)
  • ƙasa Najeriya Harshen uwa Hausa Karatu Harsuna Turanci
  • Hausa
  • Larabci
  • Pidgin na Najeriya
  • Sana’a Waka
  • Addini Musulunci.

Nura m inuwa Mawakine mai hikima gamida azanci

Wakokin Gara

Aisha humaira,Rai-dai, Badi ba rai, Soyayyar facebook, Sayyada, Mijin biza, Abinda yake Ruhi, Alkuki, Yan kudu, Zurfin ciki, Soyayyace, Faggen soyayya, inka iya zance, Ga wuri ga waina, Ummi, Uwar mugu Babban gida, Dan gwamna, Manyan mata, Hubbi, Matan zamani, Dan baiwa, Basaja, Zurfin ciki, Abbana, Alkawari, Dawo dawo, Wata ruga, Yar fulani, Salma, Mai gadan zinari, Labarina, Yan arewa, Duniyar masoya, Mailaya, In ka’iya zance, Daren Alkhairi Soyyayya Ruwan zuma, Uwar Amarya Nabiyo Haske Matan Gida.

Kundin Wakoki

Rigar aro

Wasika

Dan magori

Makashinka

Afra

Siyan baki

Matan gida

Soyayya

Ranar aurena

Maurata.

Mai sauraro

Ni daku

Lokaci

Ango

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu