Labarai

Bani Nake So Ɗana Ahmad YaYi Ƙwallo Ba, Ni naso Ya Gaje nine a Harkar Fim

Fitaccen Jarumi a Masana’antar Kannywood Ali Nuhu a wata tattaunawa da akayi dashi ya bayyana cewa shi yaso ace danshi Ahmad ya gaje shi ta fannin harkar fim.

Amma Da Ya Taso Shi Kwallon kafa Yake Ra’ayi, Ni Kuma Sai Na Mara Masa Baya Domin Cimma Burinsa, Inji Ali Nuhu.


‘Yar Uwa Ga Hadin Maganin Domin Magance Matsalar Budewar Gaban ‘Ya Mace.

Ana so uwar gida ta kula da gabanta musamman ga wacce tayi sabon haihuwa. Barin gaba (farji) ya lalace kamar zubar da kimarki ne a wajen mai gida, uwar gida kada ki bar shi ya yi wari, kada ki bar shi ya yi fadi.

Masana ilimin kiwon lafia da jima’i sun ce duk lokacin da aka yi jima’i da mace farjin ta yana kara fadi shi kuma azzakarin mai gida yana rage girma.

To kinga nasa na rage girma na ki kuma yana kara fadi, rashin kula da kuma neman mafita a hakan yasa maza da dama suke ganin matayensu a matsayin tsofaffi ta bangaren jima’i.

Haka kuma kema uwar-gida rashin kula daga wajen maigidan naki takansa kema ba kya jin gamsuwa sosai a duk lokacin da kuka gabatar da ibadan aure (jima’i) Don haka sai ya fara tunanin kin tsufa ke ma ki fara ganin ya za ma rago.

Kuma ba kowane namiji ba ne zai iya fadawa matarsa gabanta ya kara girma ba hakama ba kowace mata bace zata iya gayawa maigidanta ba rashin gamsuwar ta ba. Don haka uwargida da maigida sai mu kula.

    Farar albasa

· Kanunfari

· Citta

· Balmo

· Barkono

· Rihatul hulbi.

Sai ki hada su waje daya ki mayar da su kamar yaji kina zubawa cikin abinci kina ci kullum.

Insha Allahu Uwargida da maigida zakusha mamaki, domin kuwa gabanki zai cike yayi cif-cif kuma zaki dawo tamkar sabuwar budurwa ga maigidanki.

Bayan haka ma, za ki iya samun zogale mai kyau sosai, amma danyen ganyen, ki wanke sosai, ki sa a Blender, ki markade shi, har sai ya yi laushi, har ki ga yana yauki, sannan ki tace shi sosai.

Bayan kin tace ruwan, sai kuma ki nemo madarar gwangwani na ruwa, misali irin madarar PEAK (na ruwa), ki juye a ciki, ki dan saka zuma, haka za ki rika sha a kai a kai. a kai a kai.

Maigida ma za ki iya masa hadi:-

· Muruci

· Saiwar haukufa

· Namijin goro

· Hanno

· Rihatul hubbi.

Sai ki daka su gaba daya, ya dinga zubawa a nono mai kyau ana sha. Sannan ku nemi dabino a daka shi ya sa a cikin nono mai tsami sai ya rika kama ruwa da shi, amma fa bayan ya gama shafawa zai iya wanke wa da ruwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu