Hausa Songs
Ali jita – Tambura

Ali Jita Ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ”Tambura ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nishaɗi.
Ali jita – Tambura Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”Ali jita – Tambura mp3 download ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.