Hausa Videos
LOKACI SEASON 1 EPISODE 8
LOKACI SEASON 1 EPISODE 8 shahararren shirin nan naku mai suna LOKACI wanda Ake saki Duk ranar Litinin.
Kamar yada ku ka sani cewa ana sakin Lokaci Series a duk ranar litinin da misalin karfe 8:00pm na dare a YouTube channel mai suna Tijjani Asase .
Kamar yanda muka shaida muku yanzu haka zaku iya kallon LOKACI SEASON 1 EPISODE 8 a YouTube channel mai suna TIJJANI ASASE Dake YouTube.
ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ΖASA ππ
Ku cigaba da bibiyar wannan shafi namu Mai Albarka don samun sababbin fina finai da waΖokin Hausa da Naija.