Hausa Hip-Hop
S.James – Arewa Da Dadi ft Abdallah

S.James Ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Arewa Da Dadi ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nishaɗi.
S.James – Arewa Da Dadi ft Abdallah Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” S.James – Arewa Da Dadi ft Abdallah Mp3 Download ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.