Hausa Hip-Hop
Blaq Waxeery – Dan Baqi

Blaq Waxeery Ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Dan Baqi ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nishaɗi.
Blaq Waxeery – Dan Baqi Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” Blaq Waxeery – Dan Baqi Mp3 Download” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.